Anara, Nijeriya

Anara, Nijeriya

Wuri
Map
 5°42′09″N 7°10′01″E / 5.70263644°N 7.16688398°E / 5.70263644; 7.16688398
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaImo
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Anara gari ne, da ke a cikin Isiala Mbano,[1] Jihar Imo, Nijeriya. Yana wajen kusan nisan kilomita 30 (20 mi) daga arewa maso gabashin Owerri,[2] haɗe da hanya mai daɗaɗɗen tarihi.[3] Anara ɗan ƙabilar Osuh (Osuh Ama) ne, wanda ake ɗauka a matsayin dan uwa ga dangin Abba. Kakannin kakannin biyu sun amince su fito daga Abam, wata ƙungiyar Igbo mai alaƙa da Aros.

Garin ya yi iyaka da Amaraku,[4] Eziama, Abba, da sauran al'ummomi.

Ya samo asali ne daga ƙauyuka takwas, kamar garin Aguna[5] shine mafi tsufa a cikinsu.

  1. "About Osuama/Anara". manpower.com.ng. Retrieved January 6, 2022.
  2. "Owerri, Nigeria to Anara, Nigeria". maps.google.com. Google. Retrieved January 6, 2022.
  3. Mbalisi, Chinedu N. (2021). "Colonial Reorganisations and Community Relations in Africa: Perspectives from Mbano Igboland, Southeast Nigeria, 1906 to 1960". Nigerian Journal of African Studies. 3 (1): 84. ISSN 2734-3146. Retrieved January 6, 2022.
  4. Mbalisi, Chinedu N.; Okeke, Chiemela Adaku (2021). "Migrations in Africa: A Focus on Mbano of Igboland, Southeast Nigeria up to 190". Ogirisi. 17. Retrieved January 6, 2022 – via ajol.info.
  5. "Aguna, Anara, Isiala Mbano, Nigeria on the Elevation Map. Topographic Map of Aguna, Anara, Isiala Mbano, Nigeria". elevationmap.net. Archived from the original on January 6, 2022. Retrieved January 6, 2022.

Developed by StudentB